Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya sauka a birnin Kolkata na ƙasar India domin fara wata gagarumar ziyarar aiki ...
Sakatare Janar na ƙungiyar NATO Mark Rutte ya ja ƙafa wajen yin cikakken bayani game da yiwuwar shirin Amurka na rage yawan ...
Farashin abinci a manya wuraren cin abinci da otel otel ko filayen saukar jirage na bada mamaki, musamman ta la’akari da ...
A kamaru, hukumomin tsaro ne suka ƙaddamar da wani samemen haɗin guiwa a jihohin arewacin ƙasar domin kakaɓe ayyukan gungun ...
Birtaniya ta ware dala miliyan 26 da dubu 870 a matsayin tallafin agaji don taimakawa wajen rage tasirin cutar Ebola da ta ...
Shugaba Vladimir Putin na Rasha da takwaransa na China, Xi Jinping, sun bayyana cewa dangantakar ƙasashensu ta kai wani ...
Ministocin harkokin cikin gidan ƙasashe uku mambobi a ƙungiyar AES sun gudanar da taro a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ...
Yayinda hankalin duniya ya karkata zuwa ga rikicin Gabas ta tsakiya, Ukraine da Rasha sun ci gaba da kaiwa juna hare-hare ta ...
A Najeriya,rundunar 'ƴansandan ƙasar ta sanar da mutuwar jami'anta 17 a yau Asabar,wadanda aka kashe a ranar 8 ga Mayu a wani ...
Sakamakon yadda jam'iyyar APC take gudanar da zaɓukan fitar da gwani ta tsarin ƴar tinƙe, rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results