Manchester United na duba yiwuwar siyen Elliot Anderson, mai shekaru 23, a mastyin wadna zai maye gurbin Casemiro, sai dai suna fuskantar gogayyar ciniki da Liverpool da Newcastle, da ake sa ran siyar ...
Har yanzu Arsenal ba ta fara tattaunawa da kocinta Mikel Arteta kan sabon kwantiragi ba, yayin da dan ƙasar Sifaniyan zai rage sauran watanni 18 a kwantaraginsa daga watan janairu mai zuwa. (ESPN) ...