News

Wata kungiya mai rajin farfaɗo da ruhin dimokraɗiyya a arewacin Najeriya ta buƙaci gwamnatin ƙasar da ta biya diyya ga wadanda iftila'in ambaliyar ruwa ta abka wa a jihar Neja.